Ntfombi na Eswatini

Ntfombi na Eswatini
regent (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Eswatini, 27 Disamba 1949 (74 shekaru)
ƙasa Eswatini
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sobhuza II (en) Fassara  (unknown value -  1982)
Yara
Yare House of Dlamini (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Ndlovukati (en) Fassara

Ntfombi (an haife ta Ntfombi Tfwala; 27 ga watan Disamba shekara ta 1949) ta kasance Sarauniya Uwa ga Eswatini tun a shekara ta 1986. Ta kuma kasance mai mulkin Eswatini daga shekara ta 1983 zuwa shekara ta 1986. Ita ce mahaifiyar Sarki Mswati III . [1]

  1. Soszynski, Henry. "SWAZILAND". members.iinet.net.au. Archived from the original on 2018-05-19. Retrieved 2018-05-24.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search